ha_tn/2sa/11/24.md

885 B

Sai maharbansu suka harbi sojojinka

"maharba sun harba kibiyoyi"

aka kashe waɗansu barorin sarki

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "sun kashe wasu bayin sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

shi ma baranka Yuriya Bahitte an kashe shi

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "sun kashe bawanka Yuriya Bahitte" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

gama takobi ya kan hallakar da wannan da kuma wancan

Anan "takobi" yana nufin mutumin da ya kashe wani da takobi. Kashe wani da takobi ana maganarsa kamar takobi yana “cin” mutane. AT: "don mutum ɗaya ana iya kashe shi da takobi kamar yadda aka kashe wani mutum" ko "don kowane mutum zai iya mutuwa a yaƙi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Ka matsa wa birnin lamba da yaƙi

"Fada ko da karfi"