ha_tn/2sa/11/21.md

856 B

Wa ya kashe Abimelek ɗan Yerubeset?

Yowab ya ce Dauda na iya tsawata masa ta hanyar yin waɗannan tambayoyin. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: "Ku tuna yadda aka kashe Abimelek ɗan Yerubeset!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ba wata mace ce ta jeho dutsen niƙa daga kan garu a kansa ba, sai ya zo ya mutu a Tebez?

Yowab ya ce Dauda na iya tsawata masa ta hanyar yin waɗannan tambayoyin. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: "Ka tuna ya mutu a Tebez lokacin da wata mata ta ɗora masa dutsen niƙa a saman bangon." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Me ya sa kuka matsa kurkusa da garun?

Yowab ya ce Dauda na iya tsawata masa ta hanyar yin waɗannan tambayoyin. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: "Bai kamata ku je kusa da bango ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)