ha_tn/2sa/11/06.md

1.1 KiB

Sai Dauda ya aika

A nan kalmar “aika” na nufin Dauda ya aika da manzo. AT: "Sai Dauda ya aika da manzo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

shi yadda Yowab ya ke, yadda rundunar take, da kuma yadda yaƙin ke tafiya

Dauda yana tambaya ko Yowab da sojojin suna cikin koshin lafiya da kuma game da ci gaban yaƙi. AT: "idan Yowab yana cikin koshin lafiya, da sauran sojoji suna cikin koshin lafiya, da yadda yaƙin ke gudana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ka gangara zuwa gidanka

Zai yiwu ma'anar kalmar "sauka" ita ce 1) gidan Yuriya yana a wuri mafi ƙanƙanta fiye da gidan sarki ko 2) gidan Yuriya ba shi da muhimmanci sosai fiye da gidan sarki. AT: "Je gidanku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ka wanke ƙafafuwanka

Wannan jumlar ta magana don dawowa gida don hutawa dare bayan aiki duk rana. AT: "hutawa dare" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sai sarki ya aika wa Yuriya kyauta bayan tafiyarsa

Dauda ya aika wani ya kawo wa Yuriya. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "sarki ya aiki wani don ya kai wa Yuriya kyauta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)