ha_tn/2sa/11/04.md

617 B

aka ɗaukota

Da gaske ne Dauda ya aiki manzanni, suka ɗauke ta suka kawo shi wurinsa. AT: "sun kawo ta wurinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ta shiga ciki wurinsa sai ya kwana da ita

Ta shigo fadarsa da cikin dakin kwanan shi. AT: "ta zo wurin da yake" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ta aika aka gaya wa Dauda; ta ce, ''Ina da ciki.''

A nan kalmar “aika” na nufin cewa ta aika ɗan saƙo don ta gaya wa Dauda cewa tana da ciki. AT: "ta aika da saƙo ga Dauda, kuma manzon ya gaya wa Dauda cewa tana da ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)