ha_tn/2sa/10/13.md

223 B

daga Abishai

Anan Abishai ya wakiltar kansa da sojojinsa. AT: "daga Abishai da sojojinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

koma cikin birni

Anan "birni" yana nufin Rabbah, babban birnin Ammonawa.