ha_tn/2sa/10/11.md

321 B

Muhimmin Bayani:

Yowab ya shirya sojoji don yaƙi.

idan Aremiyawa suka sha ƙarfi na, sai kai Abishai ka ƙwace ni

Anan "ni" yana nufin Yowab. Yowab da Abishai suna wakiltar kansu da sojojinsu. AT: "a gare mu, to, ku, Abishai, da rundunarku dole ne su cece mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)