393 B
393 B
ya aske rabin gemunsu
Wannan aikin an yi shi ne don cin fuska don wulakanta maza. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
domin mutanen sun kunyata ainun
A nan "ainun" wani karin magana ne da ke nufin "sosai." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
sa'annan ku dawo
An fahimci cewa ya kamata su koma Yerusalem. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)