ha_tn/2sa/10/01.md

568 B

Hanun ... Nahash

Waɗannan sunayen maza. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Kana tsammani da gaske Dauda ya ke girmama mahaifinka saboda ya aiko mutane su yi maka ta'aziya?

Shugabannin sun yi amfani da tambaya don ba sarki shawara cewa kada ya amince da Dauda. AT: "Ba daidai ba ne ku yi tunanin ...kai! "(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

domin su hallaka shi

Anan "shi" yana nufin birni wanda yake wakiltar mutanen da suke zaune a wurin. AT: "domin cin nasara a kanmu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)