ha_tn/2sa/05/24.md

683 B

Sa'ad da ku ka ji ... Yahweh ya rigaya ya sha gabanku ya hari rundunar Filistiyawa.

Wannan karashin umurnin da Yahweh ya fara ba wa Dauda ne cikin 2 Sama'ila 5:22. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

Sa'ad da ku ka ji ƙarar takawar yaƙi cikin iska da ke bugawa a ƙwanƙolin itatuwan tsamiya,

Wannan yana magana ne game da sautin ganyen da ke birgima yayin da iska ke busawa cikin su kamar karar sautin tafiya. AT: "Lokacin da iska ke busawa ta saman da itatuwan tsamiya sai yaji kamar mutane suna tafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Geba ... Gezer

Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)