ha_tn/2sa/05/19.md

445 B

Ba'al Ferazim

Wannan sunan wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names )

Yahweh ya fantsamo cikin maƙiyana a gabana kamar fantsamowar ruwar ambaliya

Anan Dauda yayi magana game da nasarar da Yahweh ya kawo kamar ambaliyar ruwa ce wacce ta mamaye kogin ta kuma rufe ƙasar, ta haifar da halaka. AT: "Yahweh ya mamaye magabtana kamar yadda ambaliyar ruwa ta mamaye ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)