ha_tn/2sa/05/17.md

482 B

An naɗa Dauda sarki bisa Isra'ila

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Isra'ila sun naɗa Dauda sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

duk sun fita su na nemansa

Wannan magana na nufin wasu Filistiyawa da suke neman Dauda. An zuguiguta wannan don a nuna yawan Filistiyawa da suke so su ga Dauda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Kwarin Refayim

Wannan sunan wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names )