ha_tn/2sa/05/08.md

467 B

Dauda ya ce, "Waɗanda suka kai wa Yebusiyawa hari

Dauda yana magana da sojojinsa. AT: "Dauda ya ce wa sojojinsa, "Waɗanda suke so su fatattaki mutanen Yebus"

makafi da guragu

Ma'ana mai yiwuwa 1) wannan na nufin mutanen da lallai guragu ne da makafi ne ko 2) wannan magana ne da ke magana game da Yebusiyawan da ke cikin birnin Urushalima sai ka ce dukkan su marasa karfi ne ba sa kuma iya taimakon kansu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)