516 B
516 B
mu jikinka ne da ƙashinka
Wannan na nufin "dangi." AT: "mun haɗa dangi da kai" ko "mu daga iyali ɗaya ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
A kwanakin baya
Wannan bayani game da tarihi. Saul sarki ne a gare su kafin Dauda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)
Za ka zama makiyayin mutanen Isra'ila
Waɗannan jimloli guda biyu suna nufin abu ɗaya dai-dai kuma suna jaddada cewa Yahweh ya zaɓi Dauda ya zama sarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)