ha_tn/2sa/03/35.md

529 B

Dukka mutane sun zo

An yi amfani da wannan zuguiguci don nuna cewa al'umma ta Isra'ila suna da nufin lura da Dauda a sa'ad da yake cikin makokin. AT: "Mutanen da yawa sun zo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Bari Allaha ya yi mini haka, har ma fiye in har

Wannan wa'adi ce ma muhimmanci a wancan lokaci. Dauda yana roƙon Allah ya hukunta shi hukunci mai tsanani in har ya ci wani abu kamin faɗiwar rana. Mai yiwuwa harshen ku na da wata hanya na bayana wa'adi. AT: "Ina roƙon Allah ya hukunta nu in"