1.0 KiB
Ya ƙyautu Abna ya mutu kamar yadda wawa ke mutuwa?
An yi amfani da wannan tambayar don a nanata cewa bai ƙyautu da ya mutu ba. AT: "Bai ƙyautu Abna ya mutu cikin ƙunya ba!" (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Ba wai an ɗaure hannuwanka ba. Ƙafafunka ba a ɗaure su da sarƙa ba
Waɗannan jumlolin na nufin zance kusan iri ɗaya. Ana iya haɗa su cikin jimla ɗaya. AT: "Haƙika kai ba barawo bane da ke a kurkuku" ko "Haƙika kai ba mai laifin ba ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
Ba wai an ɗaure hannuwanka ba
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Babu wanda ya ɗaure hannuwanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ƙafafunka ba a ɗaure su da sarƙa ba
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Babu wanda ya ɗaure ƙafafunka da sarƙa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
'ya'ya na rashin gakiya
Wannan na nufin mutanen da ke da rashin gaskiya ko mugaye. AT: "mugayen mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)