ha_tn/2sa/03/27.md

629 B

tsakiyar ƙofar

Wannan na nufin ɗaya daga cikin ƙofofin ganuwar birnin a Hebron. Kamar yadda UDB ke nufin cewa ƙofofin birnin an yi su ne haɗe cikin gine-ginen ganuwar birnin. Cikin hanyar akwai ƙofofi da ke kai ga ɗakunan da ke gefen inda ake karɓan baƙi, inda kuma ake cin kasuwa ana kuma yin abubuwa dangane da shari'a. Ma yiwuwa a cikin ɗaya daga cikin waɗannan ɗakunan ne Yowab ya kashe Abna.

jinin Asahel

A nan "jini" na nufin mutuwar Asahel. AT: "mutuwar Asahel" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Asahel

Wannan na nufin mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)