ha_tn/2sa/03/24.md

810 B

Mene ne ke nan ka yi?

Yowab ya yi wannan tambayar don ya tsauta wa Dauda don ya bar Abna ya tafi cikin salama. AT: "Bai kamata da ka yi wannan ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Me yasa ka sallame shi, ga shi kuma ya tafi?

Yowab ya yi wannan tambayar don ya tsauta wa Dauda don ya bar Abna ya gudu. Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: "Abna na a nan amma har ka bar shi ya tafi!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ba ka sani ba ... dukka abin da kake yi?

Yowab yana wannan tambayar don ya shawo kan Dauda cewa Abna ya shirin mugunta ga Dauda. AT: "Hakika ka san ... duk abin da kake yi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

rijiyar Sira

"Sira" sunan wuri ne in da rijiyar ta ke. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)