ha_tn/2sa/03/21.md

208 B

dukka Isra'ila

Wannan jumlar na nufin "dukka al'umma ta Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Sai Dauda ya sallami Abna

Sun rabu a matsayi abokai. Dauda bai yi fushi da Abna ba.