ha_tn/2sa/03/19.md

301 B

mutanen Benyamin ... dukka gidan Benyamin

Waɗannan maganganu biyu na nufin zuriyar Benyamin ɗaya daga cikin kabilar Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mutanen sa maza ashirin

Yawan mazajen da suka tare da Abna. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)