ha_tn/2sa/03/14.md

685 B

loɓar kaciya ɗari na Filistiyawa

Wannan na wakiltar yawan mazajen da Dauda ya kashe saboda Saul ya ba shi zarafi ya auri Mikal. "Fatar gaba" ita ce ninkawar fatar da ke rufe al'aurar namiji. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

ɗauke ta daga wurin mijinta

Faltiyel shi ne mijin Mikal na biyu. Saul ya miƙa ta zuwa gare shi bayan Dauda ya gudu daga gare Saul. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Faltiyel ... Layish

Waɗannan sunayen mutane maza ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Bahurim

Wannan suna kawye ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)