ha_tn/2sa/03/09.md

564 B

Bari Allah ya yi mani ... harma fiye da haka, idan ban yi

Wannan wa'adi ce ma muhimmanci a wancan lokaci. Abna yana roƙon Allah ya hukunta shi hukunci mai tsanani idan bai cika wa'adinsa ba. Mai yiwuwa harshen ku na da wata hanyar bayana wa'adi. AT: "Ina roƙon Allah ya hukunta ni idan ban yi"

gidan Saul

A nan "gida" na nufin iyalin Saul da masu goyon bayansa da suka rayu bayan mutuwar Saul. AT: "iyalin da masu goyon bayan Saul"

kursiyin Dauda

Wannan magana na nufin ikon Dauda a matsayin sarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)