ha_tn/2sa/03/08.md

1.2 KiB

Ni kan kare ne na Yahuda?

Abna yayi amfani da wannan tambayar a matsayin musun zargin Ishbosheth a fusace. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: "Ni ba mayaudari bane mai yiwa David aiki!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ni kan kare ne na Yahuda?

Abna yana magana game da kansa kamar kan kare, wanda Isra'ila suna duba a matsayin wanda ke biyayya ga duk wanda ya ciyar da su. A nan "na Yahuda" na nufin cewa biyayyar Abna zuwa ga Yahuda wato ida Dauda yake ba kuma gidan Saul ba. AT: "Shin, ni maci amana na Yahuda ne? ko "Ni ba maci amana da aiki wa Dauda ba!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

a hannun Dauda

A nan "hannu" na wakilcin ikon yin nasara. AT: "Dauda ya ci nasara bisa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Amma yanzu ka na zargi na da laifi game da wannan matar?

Abna ya yi amfani da wannan tambayar don ya tsauta wa Ishboshet. Ba a tabbatar ko Abnar ya kwana da Risfa, ko ana zarginsa be ba. Ma'ana mai yiwuwa 1) Abna na da laifi AT: "Kada ka yi fushi cewa na kwana da wannan matan!" ko 2) Abna bai yi laifi ba. AT: "Kada ka yi tunani cewa na kwana da wannan matar!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)