572 B
572 B
An haifi 'ya'ya maza wa Dauda
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "matayen Dauda sun haifi 'ya'ya maza shida" (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ɗan fari ... ɗa na biyu ... na uku
Wannan shine tsari lambar 'ya'yan Dauda maza. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
Ahinowam ... Abigel ... Ma'aka
Waɗannan sunayen mata ne. Su ne matayen Dauda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Kilyab ... Nabal ... Talmai
Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)