ha_tn/2sa/03/01.md

633 B

Yanzu

An yi amfani da wannan kalmar don nuna alamar canji daga ainihin kan labarin. A nan Sama'ila ya bada bayani game da yaƙin da ta auku tsakanin Dauda da waɗanda suke goyon bayan Saul. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

gida

A nan "gida" na nufin "masu goyon baya"

yi ta ƙara ƙarfi

Wannan magana ne da ke nufin cewa yawan mutane da suke goyon bayan Dauda suna ta ƙaruwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ƙarfin na ta raguwa

Wannan salon magana ne da ke nufin cewa yawan mutane da suke goyon bayan Saul suna ta raguwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)