ha_tn/2sa/02/26.md

1.6 KiB

kira

"yi ihu" ko "yi kururuwa'

Dole ne takobi ya hallakar har abada?

Wannan tambayar na nanata cewa yaƙin ya cigaba na sawon lokaci. A nan "takobi" na nufin yaƙi. An yi magana game da kisa cikin yaƙi na nufin cewa dabbar jeji ta cinye sojojin. AT: "Ba mu bukata mu yi amfani da su takobin mu mu yi yaƙi mu kashe juna." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ba ka sani zai zama da ɗaci a ƙarshe ba?

An yi amfani da wannan tambayar don a tilasta Yowab ya san cewa in sun cigaba da faɗa zai kai su ga shan wahala sosai. A nan "ba ɗaɗi" na nufin matuƙar wahala da zai auku. AT: "Ka san cewa ba za mu same shi da sauki ba in mun cigaba da wannan!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])

Har sai yaushe za ka gayawa mazaje su bar bin 'yan'uwansu?

An yi wannan tambayar gangancin da nufin sa Yowab ya bar yaƙi da 'yan'uwansa Isra'ilawa. An yi amfni da "'yan'uwa" a nan don ya wakilci 'yan ƙasar Isra'ila. AT: "Bar wannan don don kada ya zama lallai ga Isra'ila su kashe junansu!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Na rantse da Yahweh

Wannan rantsuwa ce mai karfi. AT: "Tare da Allah a matsayin shaida na" ko "Allah zai tabbatar da cewa ina nufin abin da na faɗa"

da ba ka faɗa wannan ... bi 'yan'uwansu har sai safe ya yi

Wannan magana na bayana abin da da zai faru har idan Abna bai yi hikimar yin magana ga Yowab ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)