ha_tn/2sa/02/22.md

987 B

Don me zan kashe ka?

Ana amfani da wannan tambayar ne don gargaɗin Asahel game da haɗarin da ya fuskanta. "Bugawa ƙasa" hanya ce mai ladabi da ake cewa "a kashe." AT: "Ba na so in kashe ku" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])

Ƙaƙa kuma zan fuskanci, ɗan'uwanka Yowab?

Wannan tambayar na nanata cewa Abnar ba ya so ya yi faɗa ko kuma ya kashe Asahel domin zai ɓata dangantakansa da Yowab. A nan "fuskanci ... Yowab" karin magana ne da ke nufin cewa zai ji kunyar fuskanci Yowab. AT: "zan ji kunyar fuskanci ɗan'uwan ka Yowab" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

juya baya

Wannan na nufin "dakata" ko "bar bi"

kan mashinsa

Wannan na nufin wurin riƙe mashin, bai yi tsini ba har da zai iya sokin wani abu. Yana iya nufin cewa Abnar yana ƙoƙari ya hana Asahel bin sa, ba ya so ya kashe shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)