ha_tn/2sa/02/20.md

480 B

Asahel

Wannan sunan mutum na miji ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ka juya zuwa gefen damanka ko hagunka ... ratsewa wani gefen

"Ka bar bi na ... ka bar bin Abna"

ka cafke ɗaya daga cikin samaren ka karɓi makaminsa

Abna yana roƙon Asahel ya kashe ya kuma cafke sojan da ba zai zama da lahani kamar Abna ba. Ba ya so ya kashe Asahel. AT: "yi faɗa da wani soja ka kuma karɓi kayan yakinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)