ha_tn/2sa/02/18.md

630 B

Zeruya ... Yowab ... Abishai ... Asahel ... Abna

Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Asahel mai zafin gudu da ƙafa ne kamar barewar jeji

A nan an kwatanta Asahel da barewar, wata dabba da ke gudu sosai. AT: "Asahel ya iya guduwa sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

barewar jeji

Wannan ƙaramin dabba ne mai kafa hudu, yana da dogayen kahonni biyu a kan sa, yana kuma gudu sosai.

ya bishi kurkusa bai kuma ratsa ta wani gefen ba

A nan "ratsa zuwa wani gefe ba" an bayana shi hakaon don a nanata yadda ya bi sawun Abna. AT: "bishi duk inda ya tafi"