ha_tn/2sa/02/16.md

552 B

sai su ka faɗi ƙasa tare

Wannan hanyar ladabi ce ta cewa sun mutu. AT: "dukansu sun mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

Helkat Hazzurim

Wannan wata suna ne da aka bayar don a tunashe mutane abin da ya faru. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Yaƙin ya yi zafi ainun a ranar nan

Zai zama da taimakon a bayana a fili cewa wannan yaƙi ce ƙwarai da gaske da ya shefe samarai maza. AT: "Sai sauransu sun fara yaƙi. Yaƙi ce ƙwarai da gaske a ranar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)