ha_tn/2sa/02/10.md

274 B

gidan Yahuda sun bi Dauda

An yi magana game da yin biyayya ga mulkin Dauda sai ka ce "bin" sa. AT: "kabilan Yahuda sun yi wa Dauda biyayya a matsayin sarkin su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

gidan Yahuda

Anan "gida" ana amfani da ma'anar "ƙabila."