373 B
373 B
naɗa Dauda a matsayin sarkin
Cikin wannan alama sun zuɓa mai a kan Dauda don nuna cewa an zaɓe shi ya zama sarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
gidan Yahuda
An yi amfani da "gida" a matsayin "kabila" AT: "kabilan Yahuda"
Yabesh Giliyad
Wannan sunan gari ne cikin yankin Giliyad. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)