ha_tn/2sa/02/01.md

516 B

Bayan wannan

"Bayan Dauda ya yi makokin mutuwar Saul da Yonatan a cikin yaƙi"

haura zuwa ɗaya daga cikin biranen Yahuda

A wannan lokacin Dauda ya cikin birnin Ziglag. Dauda ya yi amfani da kalman nan "haura" domin Ziglag na ƙasa da Yahuda. AT: "tafi zuwa ɗaya daga cikin biranen Yahuda"

Dauda ya tafi da matansa biyu

A wannan lokacin Dauda yana cikin birnin Zigkag. Mai bada labarin ya yi amfani da kalman nan "haura" saboda Ziglaga na ƙasa da Hebron. AT: "Dauda ya tafi zuwa Hebron da matansa biyu"