ha_tn/2sa/01/21.md

1.2 KiB

Tsaunin Gilbowa

Dauda ya yi magana kai tsaye da "Tsaunin Gilbowa" sai ka ce sun kassa kunne ga waƙarsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)

kada raɓa ko ruwan sama ta sauko bisan ki

Dauda ya la'anta kasa in Sarki Saul ya mutu cikin yaƙi. Ya yi wannan duk domin ya girmama Saul, keɓaɓɓe Sarki na Allah.

lalata garkuwar ƙarfafa

Anan "jarumin" na nufin Saul. An la'anta garkuwar domin ta faɗa a ƙasa, domin kuma an wasa jinin sarkin a kan ta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Garkuwar Saul ba a ƙara shafe ta da mai ba

An yi garkuwar Saul da fata. Don a lura da garkuwar a kan shafe ta da mai. AT: "Babu wanda zai lura da garkuwar Saul kuma"

Daga jinin waɗanda aka kashe, daga jikin ƙaƙƙarfa, bakan Yonatan bai juya ba, kuma takobin Saul ba ta dawo wofi ba

An bayana cewa Saul da Yonatan su na da ban tsoro, su kuma ƙarfafan jarumai ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

takobin Saul ba ta dawo wofi ba

An yi magana game da takobin Saul sai ka ce abu ne da ke raye, kuma zai iya dawowa da kanshi. Maimaƙon ta dawo hannun wofi, sai ta dawo ta na ɗauke da jini abokan gãban Saul. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]])