ha_tn/2sa/01/08.md

722 B

Ya ce mani, ''Wanene kai?'' Na amsa masa, 'Ni Ba'amelike ne.'

Waɗannan ambaton kai tsaye ana iya bayyana su azaman magana kai tsaye. AT: "Ya tambaye ni ko ni wanene, kuma na gaya masa cewa ni Ba'amalake ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

Ni Ba'amaleke ne

Waɗannan sune mutanen da Dauda ya kai musu hari a cikin 2 Sama'ila1:1.

azaba mai tsanani ta abko mani

An yi magana game azabar Saul sai ka ce wani abu ne mummuna da ta kama shi. AT: "Ina sha matuƙar azaba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Ina da rai

Wannan karin magana na nufin cewa yana da rai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

bayan ya mutu ba zai rayu ba

"ko ya aka yi zai mutu"