ha_tn/2pe/02/15.md

837 B

Sun bar bin hanyar gaskiya. Sun bijire kuma sun rasa hanyar bi

"Waɗannan malaman ƙaryan sun bar bin hanyar gaskiya sun kuma bijire ga bin." Malaman karyan sun ki yin biyayya ga Allah domin su guje wa abin da ke daidai.

hanyar da ke daidai

An yi magana game da halayen da ke girmama Allah sai ka ce wata hanya ce da za a bi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

an tsauta masa

Za ku iya yin cikakken bayani cewa Allah ne ya tsauta wa Bala'am. AT: "Allah ya tsauta masa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

jaki ma da baya magana ya yi magana da murya kamar ɗan adam

Jaki, bisa ga halittar sa ba ya magana, ya yi magana da murya kamar ta ɗan adam.

hana haukan annabin

Allah ya yi amfani da jaki don ya hana munanan ayyukan annabi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)