364 B
364 B
miyagun halayen mutane marasa doka
"haramtacciyar halayen mutanen da ke karya shari'ar Allah"
wancan mutum mai adalci
Wannan na nufi Lutu.
ɓaci a ransa
A nan "rai" na nufin tunani da kuma shauƙin Lutu. Haramtacciyar halayen 'yan Saduma da Gwamrata ta dame shi kwarai. AT: "ya damu kwarai da gaske" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)