ha_tn/2ki/24/13.md

886 B

da sarki Suleman ya yi

Kuna iya son fassara wannan don mai karatu ya fahimci cewa wataƙila Suleman ya sami wasu sun taimaka masa ya yi wannan. (Duba : rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ya ɗauki 'yan zuwa zaman talala daga dukkan Yerusalem

Anan "Yerusalem" ma'anar kalmomin ne ga mutanen da suka rayu a wurin. Kuma, "dukka" halitta ce. Yana nufin duk mahimman mutane AT: "Nebukadnezza ya kwashe dukan manyan mutane daga Yerusalem" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

yan fasaha da maƙera

"mutanen da suka san yadda ake yin da kuma gyara abubuwan da aka yi daga ƙarfe"

Babu wanda aka bari sai fakirai na ƙasar.

Wannan za a iya fassara shi azaman ingantaccen bayani. AT: "Kawai mafi talauci a ƙasar har yanzu sun ci gaba da zama a can" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)