ha_tn/2ki/24/08.md

692 B

Nehushta

Wannan sunan na mace ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Elnatan

Wannan sunan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh

Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: "abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh" ko "abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya yi dukkan abubuwan da mahaifinsa ya yi

Anan "dukka" asalinsu ne. Yana nufin yayi irin zunubin da mahaifinsa yayi. AT: "ya aikata irin zunuban da mahaifinsa ya yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)