ha_tn/2ki/24/05.md

659 B

ba a rubuce suke a littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?

An rubuta wannan azaman tambayoyin magana ne saboda a lokacin da aka rubuta wannan mutanen sun riga sun san da wannan bayanin. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. Ana iya fassara shi cikin tsari mai aiki. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT: "Lallai an rubuta su ... Yahuda." ko "zaku iya nemo su ... Yahuda" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

ya yi barci tare da kakaninsa

Barci magana ce ta mutuwa. AT: "ya mutu, aka binne shi tare da kakanninsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)