ha_tn/2ki/24/03.md

719 B

Hakika ta bakin Yahweh ne

Wasu juyi suna da, “Tabbas saboda fushin Yahweh ne,” wanda yake daidai da karanta ainihin rubutun. Idan masu fassarar suna da damar jujjuya fassarori a cikin manyan yaruka a yankin su, tabbas ya kamata su bi yadda suka zaɓi.

ta bakin Yahweh ne

Anan "baki" yana wakiltar umarnin Yahweh. AT: "kamar yadda Yahweh ya umarta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya cire su daga fuskarsa

"rabu da su" ko "halakar da su"

ya cika Yerusalem da jinin adalai

Jini magana ce ta rayuwar marasa laifi, kuma zubar da jini kalma ce ta kisan mutane marasa laifi. AT: "Ya kashe mutane da yawa marasa laifi a cikin Yerusalem" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)