ha_tn/2ki/24/01.md

626 B

A kwanakin Yehoiakim

"A lokacin da Yehoiakim yake mulkin Yahuda"

ya kai wa Yahuda hari

Wataƙila kuna buƙatar fayyace abin da ya faru bayan Nebuchadnezzar ya kai wa Yahuda hari. AT: "an kai wa hari kuma aka ci nasara kan Yahuda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Wannan ya zo dai-dai ne da maganar Yahweh da aka faɗa ta barorinsa annabawa.

Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: "Wannan bisa ga maganar Yahweh ne bayinsa annabawa suka faɗa" ko "Wannan shi ne dai-dai abin da Yahweh ya faɗa wa bayinsa annabawa cewa za su faru" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)