ha_tn/2ki/23/36.md

559 B

Zebida

Wannan sunan mace ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Fediya

Wannan sunan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ruma

Wannan sunan wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Yehoiakim ya yi akin mugunta a fuskar Yahweh

Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: "abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh" ko "abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)