ha_tn/2ki/23/31.md

825 B

shekaru ashirin da uku

"shekaru 23" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Hamutal

Wannan sunan mace ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Libna ... Ribla ... Hamat

Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Yehoahaz ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh.

Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: "abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh" ko "abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sa shi cikin sarƙoƙi

Kasancewa cikin "sarƙoƙi" yana nuna kamawa da ɗaurin kurkuku. AT: "saka shi a kurkuku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

yi wa Yahuda tarar

"tilasta wa mutanen Yahuda su ba shi"