ha_tn/2ki/23/28.md

640 B

ba a rubuce suke ...Yahuda ba?

Wannan za a iya bayyanar da shi a aikace kuma ya ɗauka cewa amsa tabbatacciya ce. Tambayar yana da magana kuma ana amfani dashi don girmamawa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT: "kuna iya neme su ... Yahuda." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

A kwanakinsa, Fir'auna Neko, sarkin Masar

"A zamanin Yosiya, Fir'auna Neko, sarkin Masar"

Neko

Wannan sunan mutum ne. (Duba : rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Megiddo

Wannan sunan birni ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)