ha_tn/2ki/23/26.md

847 B

Duk da haka

Marubucin ya yi amfani da wannan kalma don nuna cewa duk da waɗannan abubuwan da Yosiya ya yi kyakkyawa ne, amma Yahweh ya yi fushi da Yahuda.

Yahweh bai juya baya daga zafin fushinsa ba, wanda ya yi gãba da

Wuta kwatanci ne na fushi, fara wuta wata alama ce ta yin fushi. Ana iya fassara kalmar "fushi" mai ma'ana azaman mai ma'ana. AT: "Yahweh bai daina kasancewa mai zafin rai ba saboda yana fushi da fushinsa" (Duba : [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

ya taɗa masa zuchiya

"sun yi ne don sa shi fushi"

daga fuskata

"daga inda nake" ko "daga kasancewa kusa da ni"

Sunana zai kasance a wurin

Sunan magana ne don girmamawar da ya kamata mutane su ba wa mutumin. AT: "Mutane za su bauta mini a can" (Duba : rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)