ha_tn/2ki/23/24.md

392 B

kori ... ruhohi

"tilasta wa waɗancan ... ruhohi barin" ko "sun yi wata doka cewa waɗancan ... ruhohi dole ne su fita"

abubuwan banƙyama

abubuwan da mutane basuyi imani ba suna da iko na musamman

ya juyo ga Yahweh

"wanda ya ba da kansa ga Yahweh gaba ɗaya"

Ba a kuwa yi wani sarki kamar Yosiya ba a bayansa.

"Tun daga wannan lokaci babu wani sarki da ya yi kama da Yosiya"