ha_tn/2ki/23/21.md

838 B

Ku kiyaye bikin Ƙetarewa

"dole ne ku kiyaye bikin Ƙetarewa"

Irin hidimar bukin nan ba a taɓa yinsa ba tun daga kwanakin da

Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: "Zuriyar Isra'ila ba su yi bikin Idin Ƙetarewa ta babbar hanya a lokacin ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mulkin Isra'ila

Sunan "Isra'ila" magana ne don "zuriyar Isra'ila." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kwanakin sarakunan Isra'ila ko Yahuda

"lokacin da jama'ar Isra'ila suke da nasu sarki kuma jama'ar Yahuda suna da nasu sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

an yi bikin wannan Ƙetarewa na Yahweh a Yerusalem

Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: "Mutanen Yahuda sun yi wannan Idin Ƙetarewa na Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)