ha_tn/2ki/23/15.md

403 B

Yosiya ya rurrushe ...Ya kuma ƙona... ya buge shi...ya ƙona

Zai iya zama mafi kyau don fassara don mai karatu ya fahimci cewa wasu mutane, wataƙila Hilkiya da "firistocin da ke ƙarƙashinsa" (2 Sarakuna 23: 4), zai iya taimaka wa Yosiya ya yi waɗannan abubuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

faɗi waɗannan abubuwan tuntuni.

"ya faɗi cewa waɗannan abubuwan zasu faru"