ha_tn/2ki/23/12.md

656 B
Raw Permalink Blame History

Yosiya ya rurrusa ... rugurguza...ya jefar...rurrushe...Ya rurrushe... sassare ...ya rufe

Yosiya zai umarci maaikatansa su yi waɗannan abubuwan. Wataƙila Hilkiya da firistocin da suka taimaka masa sun yi waɗannan abubuwan. AT: "Sarki Yosiya ya umarce su da su lalace ... Ya sa su fashe ... ya jefa su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Kwarin Kidron

Wannan sunan wuri ne. Duba yadda zaka fassara wannan a 2 Sarakuna 23:4. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ya rufe wuraren da ƙasussuwan mutane.

"ya rufe ƙasa da ƙasusuwa na mutane don haka mutane ba za su iya amfani da shi a matsayin gidan ibada ba"