ha_tn/2ki/23/06.md

487 B

Muhimmin Bayani:

Wannan yana ci gaba da sanar da abin da sarki Yosiya ya yi saboda saƙon Yahweh.

Ya fitar da ... ya ƙona shi ... ya zubar ... Ya rusa

Kalmar "shi" yana nufin Yosiya. Da zai umurci ma'aikatansa su yi waɗannan abubuwan. Hilkiya da firistocin da suka taimake shi sun aikata waɗannan abubuwa. AT: "Ya sa su fito da su ... su ƙone shi ... Ya sa su doke shi ... kuma su jefa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

saƙa tufafin

"suka sanya tufafi"